AN YANKA TA TASHI: Jaruma ummi zeezee ta zargi wasu jaruman kannywood

AN YANKA TA TASHI: Jaruma Ummi Zee Zee ta zargi sani danja, Fati, Muhammad, Zaharadeen Sani, Al'ameen Buhari da cinye Kuɗin da ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP Atiku ya bayar a rabawa sashen ƴan Kannywood da suke goya masa baya

Comments

Popular posts from this blog

Dalilin Da Yasa WhatsApp Suke Banned Na Number

ClassiQ – “Sume”