Posts

Showing posts from December, 2018

Yan Majalisar da suka ci wa Buhari mutunci sakarkarun ’yan siyasa ne – Kungiyar MURIC

Image
Kungiyar Kare Hakkin Musulmi da ake kira MURIC, ta kira ‘yan majalisar da suka yi wa Shugaba Muhammadu Buhari eho da sowa a lokacin da ya ke gabatar da kasafin kudi, cewa shashashu, sakarkaru kuma dolayen ‘yan siyasa ne Wannan kakkausan furuci da MURIC ta yi, ya na kunshe ne a cikin wata doguwar takardar jawabi da ta aiko wa PREMIUM TIMES. Shugaban Kungiyar wanda farfaesa ne, Ishaq Akintola, ya ce dabi’ar ‘yan siyasar yaranta ce, jagaliyanci ne kuma kidahumanci a cikin abin na su. Akintola ya ce abin da ‘yan majalisar suka yi wa Shugaba Buhari, ya nuna akwai yaranta da rashin sanin ya kamata a zukatan su, kuma ya nuna yadda suka zubar da kimar majalisar.

MATSANANCIN YUNWA: Kananan yara 132 ne suka rasu a jihar Kaduna

Image
Jami’ar kula da ciyar da yara abinci mai gina jiki, na jihar Kaduna Hauwa Usman ta bayyana cewa yara 132 ne suka rasu a dalilin matsananncin yunwa da suka yi fama dashi a jihar. Jami’a Hauwa ta ce wadannan yara na daga ciki 12, 858 suka yi fama da hakan a shekarar 2018. Hauwa ta fadi haka ne a zama da kungiyoyin ‘Children International (SCI)’ da ‘Civil Society Scaling-Up Nutrition in Nigeria (CS-SUNN)’ Suka yi a garin Kaduna. Hauwa ta ce daga Cikin yara 12,858 din da suka yi fama da yunwa 10,604 sun warke sannan 132 Suka rasu. Bincike ya nuna cewa kashi 58.7 na yara ‘yan kasa da shekara biyar na fama da yun wa a jihar. Hauwa ta ce haka na da nasaba da narashin maida hankali da wasu iyaye ke yi na rashin ciyar da ‘ya’yan su abincin da zai gina musu jiki. A karshe jami’in CS-SUNN Silas Ideva ya yi kira ga gwamnatin jihar kan ware kudade domin kawar da Wannan Marsala. Ya kuma yi kira ga kungiyoyi masu zaman kan su da hada hannu da gwamnati wajen ganin an tsara han...

KANNYWOOD

Image
SANARWA TA MUSAMMAN!!! MUJADALA Part 1& 2 zai fito kasuwa Ranar 27/11/2018 InShaa Allah... Kada ku sake a baku labari. 

Check out 4 times Zahra Buhari proved she is a fashion goddess (photos)

Image
From the moment President Muhammadu Buhari announce his decision to run for the president of Nigeria in 2015, Buhari himself wasn’t what caught the attention of Nigerians but his beautiful daught, Zahra Buhari. The beautiful lady caught the attention of Nigerians with stunning photos of herself, some may even argue that the admiration Nigerians have for her contributed to her father’s win in 2015. Zahra Buhari was born on December 18, 1994, she is the fifth daughter of the president. The young lady was born to the first lady and second wife to the president, Aishat Buhari. This is not just a beauty, she is also a fashion guru. Despite the fact that she has to dressed according to the the Muslim doctrine of covering up her skin, Zahra still finds a way to inspire Nigerians with her special fashionable styles. From the moment President Muhammadu Buhari announce his decision to run for the president of Nigeria in 2015, Buhari himself wasn’t what caught the attention of Nige...

Olamide shows off his newly acquired luxury whip worth about N73 million (PHOTOS)

Image
YBNL music boss, Olamide, definitely had a wonderful 2018. From churning out new tracks to signing young artistes to his record label as well as acquiring new luxury properties, the star is obviously living large. As 2018 is winding down, there have been reports of some Nigerian celebrities acquiring new and expensive rides, perhaps to reward themselves for their hard work in the past months. Olamide has also joined the league as he recently added a Bentley GT Continental to his fleet of cars. The vehicle is reportedly worth nothing less than N73 million. The star initially hinted at the new acquisition as his producer, Young John, was seen test driving the powerful machine. Olamide’s Bentley has a classic red interior, proving that the hit maker went all out to pick the best that suits his taste. Finally confirming the news, he posted a photo of himself posing beside the ride on his Instagram page. Congrats to the music star. We earlier reported that...

Runtown denies being banned from the US (Screenshots)

Image
Fresh reports have indicated that Nigerian singer, Douglas Jack Agu has been banned from entering the United States. According to Johnson Adumike, the General Manager of his erstwhile record label, Eric Many Entertainment, Runtown and his brother’s secured the US visa though the label but his brother’s refused to come back, thus staying in the United States illegally on expired visa In his words,  ‘the  P-3 visa (which allows an artist or entertainer, individually or as a group, to enter the U.S) that Eric Many got for Runtown and his brothers to enter the United States has expired and Runtown’s brothers did not come back causing their visas to expire. Eric Many reported this incident to United States immigration, so when Runtown and his mother went to reapply for their visas, they found out that they have been banned from traveling to the US simply because America believes that both him and his mother may decide not to come back again just as his brothers’ ....

Rahama sadau new photos

Image