Posts

Wani Alkali🙄 Da Aka Taba Dayewa Fatar Jiki Kamar Yadda Akeyiwa Rago... 🙆

Image
 Wani Alkali🙄 Da Aka Taba Dayewa Fatar Jiki Kamar Yadda Akeyiwa Rago... 🙆 An taba yin wani sarki da ake kira Cambyses II a daular Farisa A karni na 16th, shekaru kusan 500 kafin zuwan Annabi Isa (a.s) Shi wannan sarki babu sassauchi a harkarsa ko kadan idan mutum yayi ba daidai ba. Wata rana  wani alkali a masarautar ya karbi chin hanchi a wajen wani, ya yanke hukunchi na zalinchi da son rai. Sai labari yaje wajen sarki Cambyses II.  Bayan sarki ya tabbatar da karbar chin hanchi da kuma yin hukunchin son kai, sai sarkin ya bada umarnin a daye fatar jikin alkalin yana raye a matsayin hukunchin laifuffukan da ya aikata shima.  Kafin a zartar da wannan umarni, sarkin ya tambayi Alkalin da ya  fadi sunan wanda yake so ya gaje shi a kujerar alkalanchin. Sai alkalin ya bada sunan dansa, Otanes.  Sarki ya aminche aka nada Otanes a matsayin sabon alkakin daular.  Sai aka daye fatar jikin tsohon alkalin a raye, wanda azaba tasa kafin a gama ya mutu. Da aka ch...

Mr Jonathan Lee mutumin da yafi kowa kai kara a duniya

Image
 Wannan shine Mr Jonathan Lee mutumin da yafi kowa kai kara a duniya. Jonathan har mahaifiyarsa ya shigar da kara a Kotu, inda ya fada ma kotu cewa mahaifiyar ta sa bata bashi kulawa yadda ya kamata ba, akarshe dai Mr Jonathan ya samu nasara akan mahaifiyarsa inda ta biyashi $20, 000. Bayan wannan nasara ce Mr.Jonathan ya shigar da amininsa, da makocinsa, da wasu daga cikin yan uwansa, da budurwarsa, da yan sanda, sannan ya shigar da karar wani alkali, da wani company karshe har tsohon shugaban Amuruka George Bush ya shigar kara kuma duk ya sami nasara, a takaice dai ya shigar da kara sau 2600. Daga baya aka sanya sunan Mr. Jonathan Lee a matsayin wanda yafi kowa shigar da kara a littafin tarihin nan na World Guinness Book Record, ganin sunansa acikin wannan tarihi Mr.Jonathan ya shigar da karar Guinness Book of Record gaban kotu bisa rubuta rayuwarsa acikin littafin ba tare da amincewarsa ba, kuma ya samu nasara da kudi har $8, 000, 000 Bayan samun wannan nasara ne wani gidan tv y...

Adam A Zango Ya Biya Naira Miliyan 46.7 Yadau Nauyin Karatun Dalinai 101

Image
Adam A Zango Ya Biya Naira Miliyan 46.7 Yadau Nauyin Karatun Dalinai 101  Jarumin yayi kokari sosai hakan ne yasa yake samun yabo a shafikan sada zumunta

Dalilin Da Yasa WhatsApp Suke Banned Na Number

Image
Dalilin Da Yasa WhatsApp Suke Banned Na Number Ko kasan cewa a kwanakinnan WhatsApp suna banned na number kuwa Taya zaka kare kanka da banned ?? Kamfanin sadarwa na WhatsApp naci gaba da dakatar masu amfani da nau'in WhatsApp application da ba mallakinsa ba. Mutane da dama ne ke amfani da wasu nau'ukan WhatsApp, da suka hada da WhatsApp Plus da GB WhatsApp da sauransu. Kuma a binciken da aka gudanar an gano cewa WhatsApp yana dakatarwa ne na wuccin gadi, har sai mutum ya sauya zuwa WhatsApp na asali kafin ci gaba da aiki da shi. WhatsApp na cikin manyan kafofin sadarwa na tura sakwanni ta wayoyin salula da aka fi yawan amfani da su a duniya. Kamfanin wanda mallakin Facebook ne ya ce wasu ne na daban suka gina manhajojin, babu alaka tsakanin shi da su. Kuma kamfanin ya yi gargadin toshe duk wanda ya ki sauyawa zuwa asalin nasa bayan dakatar da shi na wuccin gadi. Masana fasahar sadarwa sun ce an samar da ire-iren Whatsapp din ne domin kara wasu abubuwa da asalin Wha...

VIDEO: Dj A.B Ft. JigSaw X TeeSwagg & Lil Prince – YNS Cypher (2019)

Image
Based on Popular demand the northern most rated record label in Northern Nigeria Present there top talented Rapper Dj A.B, TeeSwagg,JigSaw & Lil Prince With The New Dopest Video Cypher 2019 Which was Successful Directed By Feezy (Wonder Wise Production)

Kalli hotunan rahma sadau yayin gama karatun ta a kasar waje

Image
Wasu daga cikin hotunan jarumar data wallafa a sahfin ta na twitter...

AN YANKA TA TASHI: Jaruma ummi zeezee ta zargi wasu jaruman kannywood

Image
AN YANKA TA TASHI: Jaruma Ummi Zee Zee ta zargi sani danja, Fati, Muhammad, Zaharadeen Sani, Al'ameen Buhari da cinye KuÉ—in da É—an takarar shugaban Æ™asa na PDP Atiku ya bayar a rabawa sashen Æ´an Kannywood da suke goya masa baya