Dalilin Da Yasa WhatsApp Suke Banned Na Number
Dalilin Da Yasa WhatsApp Suke Banned Na Number Ko kasan cewa a kwanakinnan WhatsApp suna banned na number kuwa Taya zaka kare kanka da banned ?? Kamfanin sadarwa na WhatsApp naci gaba da dakatar masu amfani da nau'in WhatsApp application da ba mallakinsa ba. Mutane da dama ne ke amfani da wasu nau'ukan WhatsApp, da suka hada da WhatsApp Plus da GB WhatsApp da sauransu. Kuma a binciken da aka gudanar an gano cewa WhatsApp yana dakatarwa ne na wuccin gadi, har sai mutum ya sauya zuwa WhatsApp na asali kafin ci gaba da aiki da shi. WhatsApp na cikin manyan kafofin sadarwa na tura sakwanni ta wayoyin salula da aka fi yawan amfani da su a duniya. Kamfanin wanda mallakin Facebook ne ya ce wasu ne na daban suka gina manhajojin, babu alaka tsakanin shi da su. Kuma kamfanin ya yi gargadin toshe duk wanda ya ki sauyawa zuwa asalin nasa bayan dakatar da shi na wuccin gadi. Masana fasahar sadarwa sun ce an samar da ire-iren Whatsapp din ne domin kara wasu abubuwa da asalin Wha...











Comments
Post a Comment